To search for a word, simply navigate to the search bar at the top of the screen, enter the word and click on the search button.
It is absolutely free to download and view offline. The Kamus Dictionary site is mobile optimized which means that it is easier to navigate on smaller screens like tablets or smartphones.
The application can be used on Android versions 4.0 (Ice Cream Sandwich) and above as well as iOS 10.3.4 and above.
For more enquiries, email us at: info@kamusdictionary.com
For Kamus Dictionary Social Media Contents, take a look at our pages on Facebook, Twitter & Instagram.
Don bincika kalma, kawai bincika mashin binciken a saman allo, shigar da kalmar kuma danna maɓallin bincike.
Manhajar mu ta Kamus ana saukar da ita a waya kyauta ne kuma ana iya amfani dashi ba tare da hawa yanar gizo ba.
Ana iya amfani da manhajar mu a kan nau'ikan wayoyin Android 4.0 (Ice cream Sandwich) zuwa sama da iOS 10.3.4 zuwa sama.
Don ƙarin tambayoyi, yi mana imel a: info@kamusdictionary.com
Zaka iya bincika shafukanmu na yada zumunta (Social Media) kamar Facebook, Twitter da kuma Instagram don neman Karin bayani.