Kamusdictionary.com is built with the aim of learning in the academia and inspire creativity, communication, and expression in a world powered by words. Kamus intends to assist English speakers to learn Hausa Language and vice versa.
Kamus is designed and developed by teampiccolo which is an IT company that design and develop different software’s and applications to enhance the ICT sector. Kamus is a comprehensive e-learning reference application and site which offers a clear dictionary you can understand with lots of tools and resources to help you choose your words precisely, be confident in your use of grammar and avoid usage pitfalls.
To add to your knowledge and understanding of words and grammar Kamus also provides;
An gina Kamusdictionary.com ne da manufar inganta koyo da koyarwa a fagen ilimi da kuma haɓɓaka ƙirƙire-ƙirƙire da bunkasa sadarwa a cikin duniyar da kalmomi ke ƙarfafawa.
Kamusdictionary.com zai taimakawa masu magana da harshen Ingilishi wajen koyon Harshen Hausa, haka kuma zai taimakawa Hausawa wajen koyon harshen Ingilishi.
Kamfanin teampiccolo ne ya samar da kamusdictionary.com. Kamfani ne daya ƙware wajen shiryawa da gina manhajar na’ura mai ƙwaƙwalwa don haɓɓaka fannin sadarwa da fasahar ƙirƙire-ƙirƙire. Kamusdictionary.com cikakken ƙamus ne da aka gina cikin tsari mai sauƙi ya kuma ƙunshi abubuwan nazari masu yawa wayanda za’a iya amfani da su a tsarin koyo da koyarwa ta hanyar yanar gizo cikin sauƙi. Tsarin zai ƙarfafa muku gwiwa wajen amfani da daidaitacciyar Hausa.
Don bunƙasa iliminku da fahimtar kalmomi da nahawun Hausa, kamusdictionary.com ya samar da;