Kalma (Word)

gajartacciyar kalma

English

abbreviation

Hausa

gajartacciyar kalma

Synonyms (Kalma mafi Alaƙa)

taƙaitaciyar kalma

Ma'anar Kalma

gajeriyar hanyar kalma ko magana. "muna yawan anfani da "abbreviation" na 'Alh' a maimakon rubuta cikakkiyar kalmar ta 'Alhaji'".

Meaning

a shortened form of a word or phrase. "We frequently use the abbreviation 'Alh' instead of writing out 'Alhaji' in full."

Singular

abbreviation

Plural

abbreviations

Tilo

gajartacciyar kalma

Jam'i

gajartacciyar kalma

MOBILE APP COMING SOON ON