Kalma (Word)

'yancin walwala

English

liberty

Hausa

'yancin walwala

Ma'anar Kalma

samun 'yanci a cikin al'umma daga zaluncin masu iko akan rayuwar mutum, dabi'unsa ko ra'ayinsa na siyasa.

Meaning

the state of being free within society from oppressive restrictions imposed by authority on one's way of life, behaviour, or political views.

Singular

liberty

Plural

liberty

Tilo

'yancin walwala

Jam'i

'yancin walwala

MOBILE APP COMING SOON ON