Kalma (Word)

ƙaramin ƙwaro

English

parasite

Hausa

ƙaramin ƙwaro

Synonyms (Kalma mafi Alaƙa)

karamin kwaro

Ma'anar Kalma

ƙananun ƙwari masu zama da dogara a jiki wasu dabobbi don samu abinci

Meaning

An organism that lives in or on an organism of another species (its host) and benefits by deriving nutrients at the other's expense.

Singular

parasite

Plural

Parasites

Tilo

ƙaramin ƙwaro

Jam'i

ƙananuni ƙwari

MOBILE APP COMING SOON ON